fidelitybank

Da yuwar Rasha ta kai hari da sinadarin guba a kan Ukraine – Amurka

Date:

Fadar Shugaban kasar Amurka ta ce, akwai yiwuwar Rasha na shirin ta kai hari na guba kan kasar Ukraine.

Kakakin Fadar White House Jen Psaki ta ce, ikirarin da Rasha ke yi cewa ta damu da wasu dakunan bincike na Amurka da ke cikin Ukraine abubuwa ne masu daure kai.

Amurka ta kuma ce ta “damu matuka” cewa yakin na iya ci gaba da rincabewa, musamman a bangaren amfani da sinadarai na guba da bama-bamai masu guba.

Wani jami’in gwamanti a Turai ya ce, “Muna da dalilai da suka sa muka damu”.

Gwamnatocin yamcin Turai sun ce, damuwarsu ta biyo bayan yadda Rasha ta rinka amfani da sinadarai da bama-bamai masu guba yayin da ta mamaye wasu yankuna a baya.

Psaki ta kuma ce, “Tilas mu sa ido kan matakan da Rasha ke dauka domin ta na iya amfani da wadannan makaman a Ukraine, makaman da aka haramta amfani da su.”

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp