fidelitybank

Da yuwar a bana Najeriya ba za ta cike gurbin aikin Hajji ba

Date:

Rahotanni na nuni da cewa, ba lallai ba ne Najeriya ta cike kujerun da ƙasar Saudiya ta ware mata ba a hajjin bana sakamakon samun ƙarancin masu biyan kuɗi a yayin da wa’adin da aka sanya na biyan kuɗi ke cika a yau 31.

Rahotanni na nuna cewa akwai yiwuwar samun gagarumin giɓi a kujerun da hukumomin Saudiyya suka ware wa ƙasar.

Ko a shekarar da ta gabata ma mutum 51,447 ne kawai suka biya cikin kujeru 95,000 da aka ware wa ƙasar.

Hukumar aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta sanya kuɗin kujerar hajjin 2025 a kan naira miliyan 8.78 ga jihohin kudancin ƙasar, yayin da na arewa maso gabashin ƙasar za su biya nai miliyan 8.32 , sai kuma naira miliyan 8.45 na jihohin arewa maso yammaci.

A Najeriya, daga shekarar 2019 zuwa yanzu, farashin kujerar aikin hajji ya ninka fiye da sau biyar inda a shekarar 2019 kuɗin ya kama naira miliyan 1.5, lamarin da ake ganin ba ya rasa nasaba da faɗuwar darajar naira idan aka kwatanta da dalar Amurka.

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp