fidelitybank

Da yuwar Ɗan kasar Amurka ya zama sabon Fafaroma

Date:

Fadar Vatican na shirye-shiryen babban taron da ke tafe wanda zai zabi wanda zai gaji Paparoma Francis, wanda ya rasu a ranar Litinin yana da shekaru 88 a duniya.

Paparoman ya mutu ne bayan da ya yi fama da bugun jini da bugun zuciya, kuma an shirya yi jana’izarsa a yau Asabar.

Bayan kwanaki tara na zaman makoki, Cardinals daga sassa daban-daban na duniya za su hadu a Majami’ar Sistine Chapel domin gudanar da zaben asirce na zaben sabon Paparoma.

Tsarin gabaɗaya yana ɗaukar makonni biyu zuwa uku kuma ana ƙone duk kuri’un bayan haka.

Bayan da aka zabi sabon Paparoma, farar hayaki zai tashi daga bututun chapel, wanda ke nuna sabon zamanin jagoranci ga mabiya darikar Katolika na duniya biliyan 1.4.

Ana sa ran gudanar da wani taro na murnar zagayowar Paparoma na 267 a kwanaki kadan bayan haka.

A cikin wucin gadi, Cardinal Kevin Farrell, wanda aka haife shi a Ireland kuma ya zama ɗan ƙasar Amurka, zai yi aiki a matsayin “camerlengo” (ko chamberlain).

Farrell shi ne zai shirya taron, kuma zai gudanar da ayyukan yau da kullun na fadar Vatican.

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp