fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Zamu kammala gadar Neja ta biyu da titin Legas a 2022 – Fashola

Date:

Gwamnatin tarayya ta ba da tabbacin kammala gadar Muhammadu Buhari da aka fi sani da gadar Neja ta biyu da babbar hanyar Legas zuwa Ibadan a shekarar 2022.

Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola ne ya bayyana haka a lokacin da ya ke gabatar da jawabi a taron mako-mako na ministoci, wanda kungiyar sadarwa ta shugaban kasa ta shirya a fadar shugaban kasa, Abuja.

Fashola ya yi bayanin cewa hasashen farkon watan Fabrairu na gadar Neja ta biyu ya gaza saboda tasirin kulle-kullen COVID-19 da zanga-zangar EndSARS, ya kara da cewa aikin ya riga ya kai kashi 91% na kammalawa.

Tattaunawar dai an yi shi ne, domin ba shi damar yin karin bayani kan muhimman hadin gwiwar da ke tsakanin Gwamnatin Tarayya da Gwamnatocin Jihohi wajen aiwatar da wasu manyan sauye-sauye da ma’aikatar da asusun bunkasa ababen more rayuwa na Shugaban kasa (PIDF) ke aiwatarwa.

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp