fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Za a sanar da sabon wanda zai gaji kujerar Boris Johnson

Date:

Firayim Ministan Biritaniya Boris Johnson ya yi murabus daga mukaminsa na shugaban jam’iyyar Conservative kuma a matsayinsa na Firayim Minista.

Mista Johnson ya sanar da murabus din nasa ne da yammacin ranar Alhamis a lamba 10, Downing Street, London.

Ya ce, duk da haka, zai ci gaba da zama a ofis har sai jam’iyyar Conservative ta zabi sabon shugaba wanda kuma zai fara aiki a matsayin firaminista. Ana sa ran hakan zai faru kafin Oktoba.

A cikin jawabinsa na ranar Alhamis, Mista Johnson ya godewa jam’iyyar Conservative da masu kada kuri’a na Biritaniya da suka amince da jam’iyyar tare da taimaka mata wajen samun nasara a zaben 2019.

PREMIUM TIMES ta ruwaito, Boris Johnson ya yi murabus daga ‘ya’yan jam’iyyar sa inda shugabannin jam’iyyar kusan 50 suka yi murabus daga mukamansu na gwamnati.Da Dumi-Dumi

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp