fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Za a gudanar da Champions League a kasar Faransa maimakon Rasha

Date:

A ranar 28 ga watan Mayu ne za a buga wasan karshe na gasar kulob mafi shahara a Turai a St Petersburg, wato gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai, sai dai ya gamu da tustu, sakamakon hukumar ta janye daga kasar Rasha saboda afkawa Ukraine.

Bayan wani taro da aka yi ranar Juma’a, Uefa ta tabbatar da cewa, ba za a yi wasan ba a filin wasa na Gazprom Arena.

A maimakon haka hukumar kwallon kafar Turai ta yanke shawarar cewa, za a gudanar da shi a filin wasa na Stade de France da ke birnin Paris.

Uefa ta nuna godiya ga shugaban Faransa Emmanuel Macron saboda goyon bayansa na kashin kansa da kuma jajircewarsa na ganin wasan kwallon kafa mafi daraja a Turai ya koma Faransa a daidai lokacin da ake fama da rikici.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp