A safiyar ranar Alhamis ne hukumar gasar Premier ta sanar da buga wasannin ranar da za a fara kakar wasa ta 2023/2024.
Wannan sabon kakar zai gudana daga Asabar 12 ga Agusta, 2023, zuwa Lahadi 19 ga Mayu, 2024.
Manchester City mai rike da kofin za ta fara fafatawar a waje da Burnley. Arsenal za ta karbi bakuncin Nottingham Forest.
Chelsea za ta kara da Liverpool a Stamford Bridge, yayin da Manchester United ke gida da Wolves
2023/2024 na ranar buÉ—ewa:
Burnley vs Man City
Bournemouth vs West Ham
Arsenal vs Notts Forest
Brighton vs Luton
Everton vs Fulham
Newcastle vs Aston Villa
Crystal Palace da Sheff Utd
Brentford vs Tottenham
Chelsea vs Liverpool
Man Utd vs Wolves


