Yemi Osinbajo ya samu kuri’u 235 a zaben fidda gwani na dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC.
Kuri’un da aka kada su ga wakilan jam’iyyar daga jihohi 36 ciki harda birnin tarayyar Abuja a wajen taro na Eagles Sqaure dake Abuja.
Yanzu haka ana cigaba da irga sauran kuri’un.