fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan ta’adda sun kashe Kansila mai ci a jihar Adamawa

Date:

Ƴan bindiga sun afka gidan wani kansila a Jihar Adamawa inda suka kashe shi.

Ƴan bindigan sun shiga gidan Honarabul Ishaya Bakano ne da daren Juma’a wayewar garin Asabar a Ƙaramar Hukumar Song inda suka harbe shi.

Mai magana da yawun ƴan sanda reshen Jihar Adamawa DSP Suleiman Yahaya Nguroje ya tabbatar wa BBC da faruwar lamarin inda ya ce bayan an harbi kansilan an garzaya da shi asibiti amma rai ya yi halinsa.

DSP Yahaya ya kuma tabbatar da cewa ƴan bindigar sun harɓi ɗaya daga cikin ƴaƴan kansilan wanda yanzu haka yake jinya a asibiti.

Kafin rasuwarsa, Honarabul Ishaya ya kasance kansila mai wakiltar mazaɓar Gudu Mboi da ke Ƙaramar Hukumar Song ta Jihar Adamawa. In ji BBC.

legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...
X whatsapp