fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan sanda sun mamaye ofishin jam’iyar APC

Date:

Jami’an tsaro, a safiyar ranar Litinin, sun koma sakatariyar jam’iyyar APC ta kasa tare da mamaye ga daukacin titin Blantyre da shelkwatar jam’iyyar nan take.

Abin mamaki, babu daya daga cikin ‘yan jam’iyyar da ke da’awar shugabancin jam’iyya mai mulki a kasa.

Jaridar The Sun ta rawaito cewa, jami’an tsaron wadanda adadinsu ya haura sama da 80, sun isa sakatariyar ne a cikin motocin sintiri 11, wadanda ke rike da muhimman wurare a wajen sakatariyar.

Wani abin sha’awa shi ne, ma’aikatan sakatariyar su ma sun firgita matuka game da lamarin, inda suka yi mamakin ko wane ne a cikin gwamnan Yobe, Mai Mala Buni da takwaransa na Naija, Sani Bello, ke rike da shugabancin jam’iyyar.

A cewar wani daga cikin ofishin jam’iyar ya ce, “Eh a baya mun bi ta wannan hanyar amma halin da muka samu kanmu a halin yanzu yana da rudani. Kuna iya ganin yadda sakatariyar ke kallon ba kowa. Gwamna Bello ba ya nan kuma Gwamna Buni da suka ce zai koma sakatariya ya na nan a kwance. Ba mu da taimako kuma muna jira kawai mu ga abubuwan da suka faru,” in ji shi.

naija news today legits

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp