fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan sanda sun kama wanda ake zargi da kashe Laftanar a Delta

Date:

‘Yan sanda sun kama wani da ake zargi da hannu wajen kashe Laftanar Soja a Effurun, Jihar Delta.

A ranar 11 ga Maris, an harbe Laftanar Sojan a cikin motar sa mai zaman kansa a unguwar Enerhen, yankin karamar hukumar Uvwie na jihar.

Da samun rahoton, nan take ‘yan sanda suka shiga aikin farautar wadanda suka kashe.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Delta, Mohammed Ari ne ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Juma’a a hedikwatar ‘yan sandan da ke Asaba.

Hakazalika rundunar ‘yan sandan ta kama wasu da ake zargin sun kashe wasu ‘yan kungiyar asiri hudu a garin Jesse da ke karamar hukumar Ethiope ta Yamma.

Kwamishinan ya ce mutanensa za su ci gaba da ba da himma wajen yaki da laifuka

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp