fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan Sanda sun harba barkonon tsohuwa a kan masu zanga-zanga

Date:

A ranar Alhamis ne ‘yan sanda suka harba barkonon tsohuwa a Lekki Tollgate, biyo bayan jerin gwanon da ake ci gaba da yi na tunawa da bikin cika shekaru biyu da harbe-harbe da ya yi sanadiyar rayuka da dama.

Idan dai za a iya tunawa dai shekaru biyu da suka gabata ne aka jefa al’ummar kasar baki daya cikin alhini sakamakon harbe-harbe da aka yi a Lekki Tollgate da ake zargin sojojin Najeriya sun yi na dakatar da matasan da ke zanga-zangar nuna adawa da zaluncin ‘yan sanda.

‘Yan Najeriya da dama ciki har da Amnesty International sun yi zargin cewa jami’an sojojin Najeriya sun harbe masu zanga-zangar.

Matasan dai sun dawo ne a daidai wannan wuri a yau Alhamis, domin tunawa da wannan lamari na bakin ciki.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...
X whatsapp