fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan sanda sun fatattaki ‘yan ta’adda a Katsina

Date:

‘Yan sanda sun samu nasarar daƙile wani harin ‘yan bindiga da suka addabi jihar Katsina, tare da kashe mutane 5 da kuma kwato mutanen da aka sace da dabbobi.

Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, ‘yan bindigan sun yi yunkurin kai hari kauyukan Kuru da Dangani a karamar hukumar Musawa jihar Katsina. Sauran abubuwan da ‘yan sandan suka kwato sun haɗa da, bindiga kirar AK-47 guda ɗaya da zaren alburusai da kuma Mota kirar Gulf III.

Mai magana da hukumar ‘yan sanda reshen jihar Katsina, SP Gambo Isa, shi ne ya bayyana hakan, yayin da ya ke holin wa manema labarai wasu daga cikin kayayyakin da aka kwato a Shelkwatarsu ranar Jumu’a.

Ya ce, kwamandan ‘yan sanda na yankin Dutsinma ya samu kiran gaggawa da misalin ƙarfe 1:00 na daren ranar 10 ga watan Janairu, cewa, ‘yan ta’adda da yawa sun farmaki yankin Musawa. Nan take ya jagoranci tawagar yan sanda zuwa hanyar da ake tsammanin za su biyo kusa da kauyen Dangani, suka yi kazamin artabu, yan sanda suka kashe yan ta’adda 5, suka kwato makamai.

latest news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp