fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Hakimi a Kaduna

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Ayuba Dodo Dakolo, hakimin kauyen Rijana da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna.

Aminiya ta tattaro cewa, an yi garkuwa da hakimin kauyen ne tare da wasu manoma a Kurmi, kusa da Chikwale a karamar hukumar.

Harin jirgin kasa: Fasinja mai ciki da aka sace ta haihu a tsare
Masu garkuwa da mutane sun ki sakin mace mai ciki da take nakuda, sun nemi kudin fansa

Rahotanni sun nuna cewa, al’ummar Rijana da ke kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna ta yi kaurin suna wajen kai hare-hare da ‘yan bindiga ke kai wa wadanda galibi ke tare babbar hanyar domin sace matafiya.

Sai dai wata majiya daga Rijana a ranar Alhamis ta shaida wa Aminiya cewa ‘yan fashin sun tuntubi shugabannin al’umma a Rijana da jerin sunayen guda biyu.

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, ASP Mohammed Jalige, bai amsa kiraye-kirayen yin garkuwa da hakimin kauyen ba, amma wani babban jami’in ‘yan sandan ya shaida wa Aminiya cewa, an sanar da jami’an tsaro faruwar lamarin.

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp