fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 6 a Kaduna

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a kan mutune a titin gaban Makarantar Sakandare ta Gwamnati da ke Kagoro a Jihar Kaduna.

Harin wanda yayi sanadiyar salwantar rayyuka shida, yayin da wasu suka jikkata kamar yadda ganau suka bayyana mai magana da yawun ‘yan sandan Jihar Kaduna, Mohammed Jalige.

Wani ganau, ya kuma tabbatar wa jaridar The Punch rahoton, ya ce, ‘yan bindiga sun taho ne a kan babura sannan suka far wa wadanda suka gani.

Ya ce, mutane shida ne aka tabbatar sun rasu sakamakon harin.

“Yanzu jami’an tsaro suna kwashe daliban makarantar zuwa wani wuri mai tsaro.” Mai magana da yawun yan sandan Jihar Kaduna, Mohammed Jalige, bai amsa kirar da aka masa ba yayin hada wannan rahoton.

latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar Æ´an Æ™asarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp