fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan bindiga sun kashe Manjo da wasu da dama a Nijar

Date:

Gwamnatin jihar Neja a ranar Alhamis ta tabbatar da cewa, a ranar Laraba, wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani wurin hakar ma’adinai da ke kauyen Ajata Aboki ta yankin Erena na karamar hukumar Shiroro.

SIYASAR NIGERIA ta rawaito cewa, wani Manjo Anara da Kaftin Abubakar Samido na daga cikin wadanda sojoji suka jikkata a harin da ‘yan ta’addan suka kai da misalin karfe biyu na rana.

An kashe wasu jami’an tsaro da ba a tantance adadinsu ba ciki har da jami’an ‘yan sanda.

A cewar sanarwar da Emmanuel Umar, kwamishinan tsaro na cikin gida da jin kai na jihar Neja, wata tawagar jami’an tsaro ta hadin gwiwa ta yi da yan ta’addan, “kuma har yanzu ba a tantance adadin wadanda suka mutu daga bangarorin biyu ba”.

An ce an sace wasu ma’aikatan da har yanzu ba a tantance adadin ma’aikata a wurin hakar ma’adinan da suka hada da ‘yan China biyu ba.

“Jami’an tsaro sun hada karfi da karfe domin farautar sauran ‘yan ta’addan yayin da aka kashe wasu daga cikinsu tare da ceto wadanda suka jikkata ciki har da jami’an tsaro da suka samu raunuka daban-daban an kai su asibitin gwamnati da ke jihar domin yi musu magani.

taraba state today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp