fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan bindiga sun kai hari ofishin INEC tare da kashe mutane 3 a Imo

Date:

Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a tantance ko su waye ba, sun kai hari ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC a garin Owerri na jihar Imo.

DAILY POST ta samu labarin cewa harin da aka kai a safiyar ranar Litinin ya yi sanadiyar mutuwar akalla mutane uku.

‘Yan bindigar da suka mamaye ginin da yawan gaske, an ce jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya da wasu jami’an tsaro a yankin sun fatattake su.

A cewar majiyoyin, an kashe uku daga cikin maharan, yayin da aka kama daya daga cikinsu da ransa.

Da DAILY POST ta tuntubi jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Imo, Michael Abattam, ya yi alkawarin magantu wa a nan gaba.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na ɗaya daga cikin jhihohin da ake kaɗa...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp