fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan bindiga sun kai hari masaukin NYSC a Akwa Ibom

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wani masauki da wasu jami’an hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) da ke jihar Akwa Ibom.

‘Yan bindigar sun kai hari gidan ne da misalin karfe 1:00 na ranar Laraba, inda suka yi awon gaba da jami’an Corps din kayayyakinsu da ke kan titin Udo Ekong Ekwere da ke wajen Information Drive, Uyo, babban birnin jihar Akw Ibom.

Hukumar NYSC a jihar ta tabbatar da faruwar harin, amma ta musanta rahotannin da ke cewa an yi wa ‘yan NYSC fyade.

Ko’odinetan NYSC na jihar Akwa Ibom Chinyere Ekwe a cikin wata sanarwa da ya fitar ta ce tare da kwamishinan ‘yan sandan jihar, Olatoye Durosinmi, ta ziyarci ‘yan kungiyar domin tantance su nan take,” inji Ekwe.

“A can, an tabbatar da cewa mutum 21 ne suka mamaye wajen. Tattaunawar da jami’an hukumar ya kara nuna cewa barayi ne suka kai musu hari da misalin karfe 1 na safiyar yau.

legit news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp