fidelitybank

Da Dumi-Dumi: ‘Yan bindiga sun kai hari gidan dan takarar majalisa

Date:

A ranar Asabar ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari gidan Nnaemeka Obiaraeri, dan takarar majalisar dokokin jihar Imo mai wakiltar karamar hukumar Okigwe a karkashin jam’iyyar Labour Party.

SIYASAR NIGERIA ta samu labarin cewa an kai harin ne da sanyin safiyar yau (Asabar) inda maharan suka kona gidansa tare da ajiye motoci a harabar sa.

A wani bangare bayanin nasa na cewa: “Motoci kirar Hilux guda uku dauke da ‘yan fashi da makasa, sun yi ta kona gidaje tare da raunata mutane ba tare da wani ya hana su ba.

Karanta Wannan: Kaduna Asake take bukata a zaben 2023 – LP

“Ban san wanda na yi wa laifi ba, kuma dalilin da ya sa wani zai kai ni hari don halaka. Ban ci doya ko kifi na kowa ba.

“Wannan wata shaida ce da ke nuna gazawar Gwamnonin APC a Jihar Imo da Aso Rock na Najeriya wajen cika rantsuwar da suka yi na kare rayuka da dukiyoyin ‘yan Najeriya masu bin doka da oda. Gaba daya gazawar gwamnatoci da shugabanni.”

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp