fidelitybank

Da dumi-dumi: wani Dan Jarida ya mutu a Abuja

Date:

Wani Dan Jarida mai suna, Chris Okenwa na gidan talabijin sin Silverbird TV da gidan rediyon Rhythm FM ya mutu.

Jaridar Politics Nigeria ta rawaito cewa, dan jaridar ya mutu ne a Abuja bayan ya yi korafin rashin lafiya a ranar Lahadi.

Marigayin ya bar mata daya da ‘ya’ya biyu. Kafin mutuwar say a samu lambobin yabo da dama.

Aigbe OA ta rubuta a shafin Facebook: “Ya na da wuya a fahimci mutuwar dan uwana, abokina, abokin karatuna, Chris Okenwa.

Priscilla Doe Roberts ta ce a shafin Facebook: “Kyakkyawan abokin aiki da abokina sun tafi. Kun kasance ɗaya daga cikin abokai mafi kyau waɗanda ko yaushe suna jin daɗin faɗa. Babban mai watsa shirye-shirye. Barci bro, Chris Okenwa Za a yi kewar ku.”

Benjamin Success ya rubuta a Facebook: “Duk zaman da ku ka yi a duniya ba mu ba da gudummawa ga numfashinku ba, kun yi gwagwarmayar wajen fadar gaskiya. Ka yi nasara a kan makiyinka na karshe, muna yi wa Allah godiya. Chris Okenwa, a ci gaba da huta lafiya.”

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp