fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Tsohon dan wasan Super Eagles ya yanke jiki ya mutu

Date:

Tsohon dan wasan kwallon kafar Super Eagles, Justice Christopher, ya yanke jiki ya mutu.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, a cewar majiyoyi, tsohon dan wasan tsakiyan ya fadi ne a otal din sa dake Gwolshe, wajen Tudunwada Ring road, a Jos da sanyin safiyar Laraba, 9 ga watan Maris.

Rahotanni ya nuna cewa, ya na fama da cutar hawan jini wanda bai yi tsanani ba. Gani na karshe da aka yi wa marigayin ya kasance a ranar Talata a cikin abokansa cike da koshin lafiya, kuma babu wata alama da ke nuna matsananciyar rashin lafiya a tare da shi.

Rundunar ‘yan sandan jihar Filato bata ta tabbatar da mutuwar sa ba, sai dai rahotanni sun nuna cewa an kai gawarsa ajiya a asibitin kwararru na Filato.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp