fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Tinubu ya rantsar da sababbin Ministoci

Date:

Babban ɗakin taro na fadar shugaban ƙasa ya fara ɗaukar harama domin rantsar da sabbin ministocin gwamnatin shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.

A watan Afrilu ne shugaban na Najeriya ya miƙa wa Majalisar Dattijan ƙasar sunayen mutum 45 domin tantantancewa a matsayin minsitoci.

Bayan haka nan shugaban na Najeriya ya bayyana ma’aikatun da kowane minista zai riƙe gabanin ranar ta yau da ake rantsarwar.

Sai dai ko a ranar Lahadi, shugaban ya fitar da wasu sauye-sauyen da ya yi na ma’aikatu ga wasu sabbin ministocin.

Wasu daga cikin ministocin da aka rantsar ya zuwa yanzu su ne:

Ministan wasanni – John Eno.

Ministan harkokin Neja-Delta, Abubakar Momoh.

Ministan ayyuka – David umahi

Ministan sufurin jiragen sama – Festus Keyamo

Ministar bayar da agaji da kawar da talauci – Betta Edu

Ministan ma’adanai, Dele Alake

Ministan kirkire-kirkire na kimiyya da fasaha – Uche Nnaji

Ministan harkokin cikin gida – Sa’idu A. Alkali

Ministan Masana’antu da ciniki da zuba jari – Doris Anite

Ministan tsaro – Muhammed Badaru Abubakar

Karamin Ministan Gidaje da Raya Birane – Abdullah T. Gwarzo

Ministar fasaha da al’adu – Hannatu Musawa

Ministan gidaje da raya birane – Ahmed M. Dangiwa

Karamar Ministar Babban Birnin Tarayya – Mairiga Mahmud

Ministan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki – Atiku Bagudu

nigerian 
news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp