fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Tarayyar Turai ta kori Rasha daga kungiyar

Date:

Majalisar Tarayyar Turai ta ce, ta kori kasar Rasha da gaggawa bayan shafe shekaru 26 ta na zama mamba saboda yakin Ukraine.

Kwamitin ministocin ya dauki matakin ne a wani zama na musamman, kamar yadda kungiyar kare hakkin bil adama ta sanar a birnin Strasbourg na kasar Faransa a ranar Laraba.

Tun da farko dai Rasha ta bayyana ficewarta daga Majalisar Tarayyar Turai bayan da ta dauki matakin cire ta daga cikinta.

A yammacin ranar Talata, Majalisar Dokokin Turai ta kada kuri’ar amincewa da ficewar Rasha.

Rasha ta shiga Majalisar Turai a ranar 28 ga Fabrairu, 1996.

Tare da sanarwar janyewar, babban sakatare-janar na Majalisar Turai shi ma ya samu bayanai daga Tarayyar Rasha a ranar Talata game da aniyar ta na yin Allah wadai da yarjejeniyar Turai kan kare hakkin bil adama.

A cikin wata sanarwa da suka fitar a yammacin ranar Talata, shugabannin majalisar Turai sun sake yin Allah wadai da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine.

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp