fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Super Eagles ta fitar da ‘yan wasan da za su buga gasar AFCON

Date:

Kocin Super Eagles na Najeriya, Jose Peseiro, ya sanar da tawagarsa da za ta buga gasar cin kofin Afrika na 2023 da za a yi a Cote d’Ivoire.

Kocin, a cewar jami’in Super Eagles X (Twitter), ya sanar da tawagar ‘yan wasa 25.

Tawagar ta kunshi masu tsaron gida uku, masu tsaron baya takwas, ’yan wasan tsakiya shida, da kuma ‘yan wasan gaba takwas.

Ga ‘yan wasan Super Eagles:

Masu tsaron gida

Stanley Nwabili

Francis Uzoho

Leke Ojo

Masu tsaron baya

William Troost-Ekong

Bright Osayi Samuel

Ola Aina

Zaidu Sanusi

Bruno Onyemaechi

Semi Ajayi

Calvin Bassey

Chidozie Awaziem

Kenneth Omeruo

Yan wasan tsakiya

Wilfred Ndidi

Joe Aribo

Raphael Onyedika

Frank Onyeka

Alex Iwobi

‘Yan wasan Gaba

Kelechi Iheanacho

Samuel Chukwueze

Musa Saminu

Ademola Lookman

Victor Osimhen

Victor Boniface

Ahmed Musa

Sadiq Umar

Shugaban Koci

Jose Peseiro

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp