fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Sojojin Belarus za su kutsa zuwa Ukraine

Date:

A yayin da ake ci gaba da yin Allah wadai da mamayar da kasar Rasha ta yi wa kasar Ukraine, ita kuwa kasar Belarus na shirin tura dakarun ta, domin taimakawa shugaba Vladimir Putin don yakar Ukraine.

Washington Post ta ce, shugaban Rasha Vladimir Putin da shugaban Belarus Alexander Lukashenko abokan kawance ne na kud-kud.

Rahotanni sun kuma nuna cewa, a na kyautata zaton barin sojojin Belarus zuwa Ukraine a yau Litinin 28 ga watan Fabrairu.

An bayyana hakan ne jim kadan bayan da wata kuri’ar raba gardama a Belarus ta amince da sabon kundin tsarin mulkin kasar wanda ya rushe matsayin kasar na kasancewa mara hulda da nukiliya – hakan na nufin kasar za ta iya daukar nauyin makaman Rasha.

An san Lukashenko a matsayin dan kama-karya na karshe a nahiyar Turai, kuma yana kan karagar mulki tun 1994.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp