fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Shekarau ya karbi katin NNPP

Date:

Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya karbi katin zama dan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP).

Sanatan wanda ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa NNPP, ya fice daga jam’iyyar ne biyo bayan rikici tsakaninsa da tsagin jam’iyyar mai mulki ta jihar Kano.

Dubun dubatar magoya bayansa ne suka shelanta ficewar a a gidansa na Mundubawa.

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, wanda ya halarci taron sauya sheka a hukumance, ya mika masa katin zama dan jam’iyyar NNPP na Shekarau.

Wadanda suka halarci taron sun hada da masu ruwa da tsaki na siyasa da magoya bayansu da shugabannin majalisar Shura na gidan Malam Shekarau da sauran masu fada aji.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp