fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Sheikh Ibrahim Khalil ya koma jami’yar ADC

Date:

Shahararren malamin addinin musulunci kuma shugaban majalisar malamai ta Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).

Shugaban Jam’iyyar na Kano, Musa Shuaibu Ungoggo, ya tabbatar wa da NIGERIAN TRACKER ci gaban tare da Dokta Sai’du Ahmad Dukawa na Jami’ar Bayero Kano.

Shugaban Jam’iyyar ya ce, Sheikh Ibrahim Khalil ya shiga jam’iyyar ne tare da malamai takwas, domin ceto Kano daga rashin mulki da shan miyagun kwayoyi da magance barace-barace.

Musa Shuaibu Ungoggo ya kara da cewa, nan ba da dadewa ba Sakatariyar ADC ta kasa za ta shirya gagarumin liyafar tarbar, Sheikh Ibrahim Khalil da sauran su zuwa jam’iyyar.

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...
X whatsapp