fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Sha’aban bai amince da zaben fidda gwani ba a Kaduna

Date:

Wani dan takarar gwamna a jam’iyyar APC a jihar Kaduna, Alhaji Sani Mohammed Sha’aban, ya yi watsi da sakamakon zaben fidda gwani da aka gudanar a ranar Alhamis, inda ya yi zargin cewa zaben na cike da kura-kurai.

A zaben fidda gwanin dan takarar gwamna a jihar Sanata Uba Sani ya samu kuri’u 1,149, yayin da Bashir Abubakar ya zo na biyu da kuri’u 37, Sha’aban ya zo na uku da kuri’u 10.

Da yake magana yayin wani taron manema labarai ranar Asabar a jihar Kaduna, Sha’aban ya yi watsi da tsarin. In ji talabijin din Channels.

Ya yi zargin cewa zaben ‘karade’ ne, domin akasarin wakilan kananan hukumomi 23 an kulle su ne a wajen da aka kada kuri’a tare da hana su zaben ‘yan takarar da suke so.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp