fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Sanata Hassan Muhammad Nasiha ya zama sabon mataimakin gwamnan Zamfarfa

Date:

An rantsar da Sanata Hassan Muhammad Nasiha, a matsayin mataimakin gwamnan Jihar Zamfara.

Alƙaliyar Alƙalai ta Zamfara Kulu Aliyu ce, ta rantsar da sanatan a yau Laraba bayan ‘yan majalisar dokokin jihar sun tsige Mahdi Aliyu Gusau daga muƙamin.

A yau Laraba ne dai bayan zaman majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige, mataimakin gwamna mai ci, sakamakon tuhume-tuhume da ake yi masa.

Sai dai a jawabin sa tsohon mataimakin gwamnan, Mahdi Aliyu Gusau, ya bayyana cewa, tsige shin na da nasaba ne ta kin komawa jam’iyyar APC, wanda ya gwammace ya zauna a jam’iyyar sa ta PDP.

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp