fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Sabon mataimakin gwamna Zamfara ya ajiye mukamin sa na baya

Date:

Sabon mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Sanata Hussaini Nasiha, ya yi murabu daga mukamin sa na Sanata Mai wakiltar jihar Zamfara ta tsakiy.

Jaridar Punch ta rawaito cewa, Sanata Hussaini Nasiha, ya ɗauki wannan matakin ne, biyo bayan naɗa shi a matsayin sabon mataimakin gwamna da Gwamna Matawalle ya yi a Zamfara.

Nasiha ya maye gurbin, Barista Mahdi Aliyu Gusau, wanda a makon da ya gabata majaisar dokokin jihar ta tsige shi daga kan kujerarsa.

Da yake karantar wasikar da Sanatan ya aike wa majalisa a zamanta na yau, shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya sanar da murabus ɗin Nasiha.

Lawan ya sanar da cewa, Nasiha ya ajiye kujerarsa ta majalisar ne, domin ya zama mataimakin gwamnan Zamfara.

nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp