Tunde Bakare bai samu kuri’a ko guda ba yayin da Rochas Okorocha bai samu kuri’a ko guda ba, Ogbonnaya Onu ya samu kuri’a 1.
Sauran kuri’un sun hada da, Ikeobasi Mokelu bai samu kuri’a ba, Sanata Ben Alade ya samu kuri’u 37.
Yahaya Bello ya samu kuri’u 47, Dave Umahi ya samu kuri’a 38.
A yayin da Yahaya Bello ya samu kuri’u 47, bayan da gwamnan Kogin ya tafawa kansa bayan sanar da yawan sakamakon kuri’un da ya samu.