fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Rasha ta lalata jirgin Ukraine mafi girma a duniya

Date:

Kasar Rasha ta lalata jirgin sama da yafi kowanne girma a duniya na kasar Ukraine mai suna Mriya, wanda ma’anarsa mafarki.

Kasar Ukraine ta ce, Rasha za ta iya lalata Mriya, amma mafarkinsu na cigaba da zama kasa mai ‘yanci ba zai tarwatsu ba.

Jirgin saman ya na da tsawon mita wanda ya kai sahun kafa 276, sannan ya na iya daukar 250 kaya na tan (fan 551,000) na kaya.

Antonov-225 jirgin saman Ukraine, wajen Kyiv a rana na biyar da sojojin Moscow suka fara kai musu hari, kungiyar Ukrobironprom ta kasar Ukraine ce ta bayyana hakan a ranar Lahadi. “Mayakan kasar Rasha sun tarwatsa jirgin da kamfanin sufurin jiragen saman Ukraine ke tutiya da shi, AN-225 a filin jirgin Antonov dake Gostomel kusa da Kyiv”, kungiyar ta sanar da hakan a wata takarda.

latest news nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp