fidelitybank

Rasha ta kwace ikon Nukiliyar Ukraine

Date:

Gwamnatin Rasha ta gaya wa hukumar da ke sa ido kan harkokin nukiliya ta duniya cewa, a yanzu haka yankin da babbar tashar nukiliya ta Ukraine take, kusa da birnin Zaporizhzhia na kudanci yana karkashin ikonta.

Hukumar nukiliyar, IAEA, ta ce, Rashawan sun ba ta tabbacin cewa ma’aikatan Ukraine da ke aiki a tashar na ci gaba da gudanar da ayyukansu.

Sai dai hukumar nukiliyar Ukraine ta ce tana tattaunawa da dukkanin tashoshinta na nukiliyar, kuma aiki na ci gaba da gudana a dukkanninsu.

Amma Darakta Janar na hukumar nukiliyar ta duniya, Rafael Grossi, ya shaida wa taron manema labarai cewa, halin da ake ciki na da tayar da hankali

Ya ce abu mafi muhimmanci a nan shi ne, idan ana rikici, lalle akwai fargabarkai hari, ko kuma ma a samu hadarin tashin makaman.

Tashar Zaporizhzhia tana dauke da shida daga cikin na’urorin nukiliya 15 na Ukraine.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp