fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Ortom da sauran gwamnoni 8 za su dawo APC -Philip

Date:

Dan rajin kare al’umma kuma dan takarar majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ado/Okpokwu/Ogbadigbo a jihar Benue, Cif Phillip Agbese, ya ce, nan ba da dadewa ba Gwamna Samuel Ortom da wasu gwamnoni takwas za su dawo jam’iyyar APC.

Agbese, wanda ya yi ikirarin Ortom ya bayyana masa sirri a karshen mako, ya roki Cif Regina Akume, uwargidan Ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnati; da Sanata George Akume ya karbe ta a madadin mijinta zuwa jam’iyyar APC.

Ya yi magana ne a gidan Akumes da ke Makurdi jim kadan bayan wata tattaunawa da shugabannin jam’iyyar APC na jihar kan aniyarsa ta tsayawa takarar dan majalisar wakilai a 2023.

“Ni ɗan tsantsar danku ne na dawo gida. Ortom kuma ya rada min cewa zai dawo gida (APC) amma in fara tafiya. Gwamnan Benue zai kasance cikin gwamnoni tara da za su dawo APC nan ba da jimawa ba,” inji shi.

Agbese ya yi alkawarin yin biyayya ga ministan yayin da ya jaddada cewa yana da dukkan abin da ya kamata don samar da kyakkyawan wakilci ga al’ummarsa idan aka zabe shi.

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp