Dan takarar shugaban kasa a APC Nwajiuba Chukwueuemeka ya samu kuri’a 1 kacal a zaben fidda gwani.
Hakan na nufin bai samu nasara ba a zaben fidda gwanin.
Yanzu haka ana cigaba da irga kuri’un.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]