fidelitybank

Da Dumi-Dumi: NSCD sun kama mai fasakaurin wayoyin wutar lantarki

Date:

Jami’an tsaron Civil Defence, sun kama wani da ake zargin ya na fasakaurin wayoyin wutar lantarki a jihar Ebonyi.

Kwamandan jihar, Terrumum Gbue, ya ce, an kama wanda ake zargin ne a Amachi da ke karamar hukumar Izzi a jihar, inda ya kara da cewa ana kokarin kamo abokan aikin sa da suka gudu.

Mista Gbue ya ce, rundunar ā€˜yan sandan ta samu kiran waya cewa wasu ā€˜yan barna suna lalata igiyoyin wutar lantarki a yankin inda suka aike da tawagarta zuwa wurin.

ā€œBarayin da suka ga tawagarmu sun gudu, amma ā€˜yan banga da ke yankin sun taimaka mana wajen kama wannan wanda ake zargi.ā€

Kwamandan ya ce ko da yake ya kasa bayyana adadin adadin igiyar da aka lalata, zai isa ya rufe sandunan lantarki guda biyar.

“Mun kuduri aniyar duba ayyukan ‘yan ta’adda da kuma kare muhimman ababen more rayuwa a jihar,” in ji shi. A cewar PEOPLE GAZETTE.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp