fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Mutane 43,008 za su yi aikin hajjin bana a Najeriya – NAHCON

Date:

Hukumomin Saudiyya sun ware wa Najeriya kason maniyyata 43,008, domin gudanar da aikin hajjin shekarar 2022.

Shugaban Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON), Alhaji Zhikrullah Kunle Hassan, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis yayin da yake ganawa da shugaban hukumar jin dadin alhazai da hukumomi da kuma kwamitoci a Abuja.

A cewarsa, “Akan rabon, jihohin suna da 33, 976 yayin da masu yawon bude ido ke da 9,032.”

Ya kuma jaddada cewa dole ne a yi rajistar dukkan maniyyatan ta hanyar Intanet ta hanyar E-Hajj da tsarin aikin Hajji da sauran manhajoji.

NAHCON ta kuma yi nuni da cewa nan ba da dadewa ba za a samar da duk ka’idojin yin rajista sannan kuma duk wata hanya ta rajista za ta kasance a bisa ka’ida.

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp