fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Muhuyi Rimingado ya shiga hannun ‘yan sanda

Date:

Jami’an ‘yan sanda dauke da makamai sun cafke tsohon shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, PCACC, Muhuyi Rimingado.

DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa, an kama shi ne a masaukin Gwamnan Sokoto da ke Abuja, inda ya je tantance shi a matsayin dan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar PDP.

An tattaro cewa ‘yan sandan sun tafi da shi, bayan an tantance shi inda suka kai shi ofishin hukumar babban birnin tarayya Abuja.

Majiyoyin tsaro sun ce za a kai shi Kano domin fuskantar tuhuma.

A ranar 28 ga Maris, ‘yan sanda a Kano sun kewaye gidan Mista Rimingado amma sun kasa kama shi.

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp