fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Motar Siminti ta kashe mutane 6 a Edo

Date:

Akalla mutane shida ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 16 suka samu raunuka a safiyar ranar Larabar, yayin da wata babbar mota da ke jigilar siminti ta kutsa kai cikin shaguna da dama a Auchi da ke karamar hukumar Etsako ta Yamma a jihar Edo.

An tattaro cewa motar da ta taho daga sanannen unguwar Up-garage da ke cikin garin polytechnic, ta na gangarowa daga tudu, sai kwatsam ta karye kuma direban ya rasa yadda zai yi.

Wata majiya a garin da ta bayyana sunansa da Sani Aliu, ta ce, ya na tare da abokansa ne a titin Inu Umoru da ke kusa da garin sai ya ji karar hadarin da aka fi sani da Inuwar Igbo.

Ya kara da cewa motar ta kutsa cikin shaguna da dama, inda ta kashe mutane da dama tare da lalata kayayyaki na miliyoyin Naira.

Sani ya kuma ce, wasu sun yi ta kokarin zakulo gawarwaki daga baraguzan gine-ginen da suka ruguje da kuma karkashin motar motar.

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp