fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Minista ya janye daga takarar shugaban kasa

Date:

Karamin ministan albarkatun man fetur, Timipre Sylva, ya janye daga takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC kuma ya koma bakin aiki.

Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa (NAN) ya rawaito cewa, Mista Sylva ya janye ne bayan ya yi la’akari da gagarumin aikin da ke hannun sa a ma’aikatar.

Wata kungiya mai suna Northern Solidarity Group, a ranar 9 ga watan Mayu, ta gabatar da fom din nuna sha’awa da tsayawa takarar jam’iyyar APC ga ministan domin samun damar tsayawa takarar shugaban kasa na jam’iyyar a shekarar 2023.

Kudin fom din ya kai Naira miliyan 100.

Wani jami’in ma’aikatar da ya zabi a sakaya sunansa ya ce, Mista Sylva ya janye daga takarar neman goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari a yunkurinsa na ganin an samu ingantaccen fannin mai.

“Ya yi alkawarin tuntubar shugaban kasar da shugabannin siyasar sa a ranar da aka ba shi fom din.

“Ya yi imanin cewa mayar da hankali kan aikinsa zai jawo karin saka hannun jari a bangaren mai da iskar gas.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp