fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Matashi ya nutse a cikin ruwan Legas

Date:

Wani matashi dan shekara 26 mai suna Olamilekan Olubusade, ya nutse a ruwa a wani wurin shakatawa a tekun Alpha da ke jihar Legas a Najeriya.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, Benjamin Hundeyin, ne ya tabbatar da afkuwar lamarin in da ya ce har yanzu ba a gano gawarsa ba.

Olamilekan Olubusade,ya nutse ne a yayin da yake ninkaya tare da abokansa.

Jami’in dan sandan ya ce, sun samu labarin nutsewar matashin ne a ranar Talata, bayan ‘yan uwansa sun kai rahoto ofishin ‘yan sanda.

Ya ce daga bayanan da suka samu daga wajen ‘yan uwan mamacin, matashin ya je tekun ne a ranar Litinin din da ta wuce tare da abokansa.

Wannan lamari dai ya zo ne kwanaki bayan da wasu matasa hudu suka nutse a ruwa a lokacin da suke murnar kammala jarrabawar sakandare a jihar.

A yanzu haka dai gwanayen ninkaya na ci gaba da bincike da nufin gano gawar matashin.

A gefe guda kuma ana ci gaba da gudanar da bincike akai.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp