fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Matar gwamna mai barin gado ta mari wata mata yayin da aka karbi mulki a wajen mijin ta

Date:

Abun alajabi ya faru a wurin bikin rantsar da Farfesa Chukwuma Soludo a matsayin gwamnan Anambra lokacin da uwargidan gwamna Willie Obiano mai barin gado, Ebelechukwu ta mari Misis Bianca Ojukwu a wajen taron.

Wakilin NAN da ke wurin taron ya ruwaito cewa, lamarin ya faru ne bayan da Soludo ya rantsar da shi.

Tuni dai manyan baki da suka hada da Obiano suka zauna a lokacin da Mrs Obiano ta shiga wajen, sannan ta zarce a layin gaba inda matar Dim Odumegwu Ojukwu ta zauna kusa da ita ta kuma mare ta.

Matakin ya ja hankalin jami’an tsaro da wasu mutane da suka janye Misis Obiano daga hannun Bianca wadda ta yi matukar kaduwa da matakin.

Daga baya an tafi da Mrs Obiano, kuma jim kadan, mijin nata ya bar wurin tun da lamarin ya faru bayan an rantsar da sabon gwamnan.

DAILY POST ta ruwaito cewa babban alkalin jihar, Mai shari’a Onochie Anyachebelu ne ya rantsar da Soludo da misalin karfe 9:45 na safe a fadar gwamnatin jihar Anambra.

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp