fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Matar Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi a kotu

Date:

Matar jami’in dan sandan da aka dakatar, DCP Abba Kyari, ta yanke jiki ta fadi a cikin harabar babbar kotun tarayya dake birnin Abuja.

Matar, sanya da bakin Hijabi ta yanke jiki ta fadi ne lokacin da Alkali Emeka Nwite ya yi watsi da bukatar belin Abba Kyari, bisa zargin safarar hodar iblis da ake masa.

Matar ta yanke jiki ne lokacin da jami’an NDLEA suka tasa keyar Abba Kyari da sauran wadanda a ke zargi daga cikin kotun, in ji rahoton Vanguard.

Wasu jami’an NDLEA da lauyoyi su ka yi gaggawan daukarta daga wajen, kuma suka shigar da ita daya daga cikin ofishohin dake cikin kotu.

Sai dai an yi kokarin samar mata abin shaka, lokacin da matan da suka rako ta kotu suka ce ta na fama da cutar nimfashi ta asma.

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp