fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Mataimakin gwamnan Katsina ya yi murabus daga mukamin sa

Date:

Mataimakin gwamnan jihar Katsina, Mannir Yakubu ya yi murabus daga mukaminsa na kwamishinan noma da albarkatun kasa.

Wata sanarwa da babban sakataren yada labaran sa, Ibrahim Kallah ya fitar a jiya, ta ce, Yakubu ya yi murabus ne bisa ga sashe na 84 (12) na dokar zabe ta 2022 da aka yi wa gyara.

Ya ce: “Mannir ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis, 14 ga Afrilu, 2022, a shirye-shiryen sa na ayyana takarar gwamna nan ba da dadewa ba.”

Sanarwar ta kara da cewa, mataimakin gwamnan ya godewa Allah Madaukakin Sarki da Gwamna Aminu Masari da suka ba shi damar bayar da gudunmuwar “domin dawo da aikin gona a gwamnatin Masari.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp