fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Majalisar dokokin Zamfara za ta fara zaman tsige mataimakin gwamna

Date:

Majalisar dokokin jihar Zamfara za ta fara zaman shirin tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Aliyu Gusau.

Majalisar na tuhumar mataimakin, wanda ‘da ne ga tsohon Ministan tsaro, Janar Aliyu Gusau, da wasu laifuka.

Kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara, Nasiru Magarya, ya umarci magatakardan majalisar, Shehu Anka, ya rabawa dukkan ‘yan majalisa takardar fara shirin tsige mataimakin gwamna, Mahdi Gusau.

A cewar jawabin da mai magana da yawun majalisar, Mustafa Kaura, ya bayyana cewa, an yi hakan bisa sashe na 188 na kundin tsarin mulkin Najeriya.

Kakakin, a cewar jawabin, ya bayyana umarnin a zaman majalisan ranar Laraba, domin baiwa sauran ‘yan majalisa daman karanta laifukan da ake tuhuman mataimakin gwamnan da su.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...

A shirye nake na mutu don nasarar APC a 2027 – Orji Kalu

Sanatan Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya bayyana...

Bayan hutun Sallah Tinubu zai koma Abuja

Shugaban ƙasa, Bola Tinubu na kan hanyarsa ta komawa...

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka Æ´an Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar HaÉ—in kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran Æ™asa za ka mayar da kai ba zaÉ“en 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...
X whatsapp