fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Kungiyar kwadago ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani

Date:

Kungiyoyin kwadagon da suka hada da kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da kuma TUC sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani daga ranar 3 ga watan Yunin 2024.

A cewar kungiyar kwadagon, yajin aikin ya zama dole saboda gwamnatin tarayya ta nuna rashin amincewarta da kin kara Naira 60,000 da ta yi a taron koli na uku da ya gudana a Abuja ranar Juma’a.

Shugaban kungiyar ta NLC, Joe Ajaero da shugaban TUC Festus Osifo ne suka bayyana yajin aikin a wani taron manema labarai na hadin gwiwa.

Osifo ya bayyana cewa, “Kamar yadda kuka sani, mun yi taro na karshe da ya gabata a yau, wato ranar Talata. A wannan taron, sun (gwamnati) sun bayar da Naira 60,000. Sun gayyace mu taro a yau (Juma’a), kuma muka tattauna a kai, muna tunanin suna nuna jajircewar da ya dace.

“Abin mamakinmu, babu wata muhimmiyar wakilci daga Gwamnatin Tarayya ko Gwamnonin Jihohi da ya kamata su kasance cikin tattaunawar.

“Don haka a fasahance, mun ji sun yi watsi da mu saboda sun jajirce game da tayin N60,000. Ko kobo ba a kara masa abin da muka ki yarda da shi ba.”

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp