Kotun Ƙoli ta tabbatar da Babajide Sanwo Olu a matsayin halastaccen gwamnan jihar Legas.
Alƙali Garba Lawal ne ya gabatar da hukuncin inda ya kori ƙarar da Gbadebo Rhodes-Vivour na jam’iyyar Labour ya ɗaukaka saboda rashin cancanta.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]