fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Kotun koli ta amince da soke rajistar jam’iyyun siyasa 22 da INEC ta yi

Date:

Kotun koli ta amince da soke rajistar jam’iyyun siyasa 22 da hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta yi.

Hukumar INEC ta soke jam’iyyun ne a shekarar 2020, sakamakon rashin tabuka komai a zabukan da suka gabata.

Mai shari’a Ejembi Eko, wanda ya yanke hukunci a kan lamarin a ranar Juma’a, ya yi watsi da hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke wanda ya soke soke rajistar.

Mai shari’a Eko ya bayyana cewa kotun daukaka kara da kan ta (suo motu) ta tabo batun rashin yin adalci ga wadanda aka soke kuma ta cimma matsaya ba tare da jin ta bakin sauran bangarorin da lamarin ya shafa ba.

“Wannan roko da INEC ta yi ya dace kuma an yarda da haka. Hukuncin kotun da ke kasa an yi watsi da shi,” inji ta.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp