fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Kotu ta yanke hukuncin kisa ga Abdulmalik Tanko makashin Hanifa

Date:

Wata babbar kotu a jihar Kano, ta yanke hukuncin kisa akan Abdulmalik Tanko kan samun sa da laifin kashe Hanifa Abubakar. dalibarsa.

Alkali Usman Na’abba ne ya yanke hukuncin a yau Alhamis 28 ga watan Yulin 2022.

An gurfanar Abdulmalik Tanko ne bisa zargin sace Dalibarsa Hanifa mai shekara 5, tun watan Disambar 2021 tare da kasheta ya binne a gidansa. In ji Alfijr.

Kotun ta sami Abdulmalik Tanko da laifin garkuwa da Haneefa, da laifin kisa.

Kotun ta sami Hashimu Isyaku da laifin hada kai wajen garkuwa da kashe daliba Hanifa.

Kotu kuma ta wanke Fatima Jibril daga zargin rubuta wa iyayen Hanifa wasikar sanar da su an yi garkuwa da ita, amma ta same ta da laifin hannu waje yin garkuwa da Hanifa, da masaniyar an yi garkuwa da ita.

Kotu ta daure Fatima shekera biyu babu zabin tara.

punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp