fidelitybank

Da Dumi-Dumi: Kotu ta umarci Yahaya Bello ya mika kansa

Date:

A ranar Talata ne kotun daukaka kara ta umarci tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello da ya gabatar da kansa domin gurfanar da shi a gaban kuliya.

Kotun ta kuma hana Bello daukar wasu matakai na tuhume-tuhumen, sai dai idan an gurfanar da shi a gaban kuliya.

Kotun ta kuma yi watsi da hukuncin da babbar kotun jihar Kogi ta yanke.

Ba a san inda Bello yake ba tun bayan da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, ta yi yunkurin kama shi a wani samame da suka kai gidansa da ke Abuja, ‘yan watannin da suka gabata.

Gwamna Usman Ododo ya yi fatali da yunkurin jami’an EFCC na kama Bello daga gidansa da ke Abuja.

EFCC na tuhumar Bello da laifin karkatar da sama da Naira biliyan 80 a lokacin yana gwamna na tsawon shekaru takwas.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp